‘Yan Kannyood sun sha zagi bayan an yankewa moda kafa

0 96

ADVERTISEMENT


‘Yan kannywood sun sha zagi da Allah wadai bayan an yanke daya daga cikin kafafun fittacen jarumin wasan barkwanci sani idris moda.

An yanke kafar ne sakamakon rashin lafiyar da ke damunsa.

Acewar masu zagin tunda moda ya kwanta jinya babu wanda ya taimaka masa.

Danna Nan Don Kallon Cikakken Videon 👇👇

Wasu kuma cewa sukayi dama yan kannywood basa taimakon yan uwansu masu neman taimako sai dai sun fi yi inda za a dauke su hoto a nuna wa duniya.

Ga dai abinda jakadiyar tona asiri ta rubuta a shafinta inda ta chaccaki ‘yan kannywood din bayan ta wallafa hoton moda a asibiti.

ADVERTISEMENT

Tace : 👇👇

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGak

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv

Twitter: https://twitter.com/idon_garitv

Instagram: https://instagram.com/idongari_tv

Youtube: https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.