Wani Malami Ya Chaccaki Adam A Zango da Hafsat Idris

0 617

ADVERTISEMENT

A kwanakin baya Adam A.Zango ya fitar da sanarwar cewa ya fice daga kungiyar Kannywood .

Babu wanda yasan dalilinshi na yin haka amma mutane sun ce hakan da yayi na da nasaba da kama abokinsa daraktan shirya fina finai sunusi OSCAR da hukumar tace fina-finai tayi.

Zangon dai ya tabbatar wa jama’a cewa yanzu yana so zaici gashin kanshi.

Bayan hakane, daga baya ya bayyana a shafinsa cewa yana neman ‘yan mata wanda basu wuce shekara 18 da haihuwa ba, wacce take sha’awar yin film sai ta daura hotonta tayi tagging #sabonsarki zai gani sannan a kira ta audition.

Hakan da ya fada ya sanya mutane suka fara yi masa mummumar zato da cewa yana so ya lalata tarbiyar mata musulmai.yana so ya lalata tarbiyar mata musulmai.

ADVERTISEMENT

Ga video da wani malamin addini da ya chaccaki Adam A. Zango da jaruma hafsat idris  👇

 

Daga idongaritv.comidongaritv.com

BIyo mu A Shafukanmu Na Sada Zumunta

www.Instagram.com/idongari_tv

 

 

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.