Toh fa! Ummi ZeeZee Ta Saki Sabuwar Videon Wakar Music Dinta

0 56

ADVERTISEMENT


Tsohuwar Jarumar masana’antar shirya fina- finan hausa ta kannywood, ummi ibrahim ZeeZee ta bayyanawa masoyanta sakin sabuwar wakar music dinta mai taken janglover

Jarumar ta bayyana hakane a shafinta na sadarwa na instagram inda a turance tace ” the video album will drop soon insha Allah. #jangloversong

Wato wannan video album din zai zo muku kwanan nan insha Allah

ADVERTISEMENT

Sabuwar wakar music din ummi zee-zee #Janglover


Kamar yadda aka sani wannan videon seconnni 17 ya janyo cece kuce sosai inda wasu ke dariya, wasu kuma ke cewa ta tsufa ma amma batasan annabi ya kafu ba …yayin da wasu kuma suka cevbasu san me ta ke fada ba.

Wata mai suna hauwa ne tace ” zee zee na kalubalantar sauran jarumai mata ne don suma zasu iya amfani da baiwarsu ta hanyar da ta dace in sun gwada yin music din


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>>
https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGak

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv

Twitter: https://twitter.com/idon_garitv

Instagram: https://instagram.com/idongari_tv

Youtube: https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.