Saurayi yayi wa budurwarsa waka mai taken sai na ci uwarki sweety na😁

0 54

ADVERTISEMENT

A satin da ta gabata ne, wani matashin yaro ya sake sabuwar wakar zagi zuwa ga budurwarsa da taci amanarsa mai taken SAI NA CI UWARKI SWEETY NA.

Wannan waka yayi mutukar daukan hankalin jama’a ganin babu abinda ke cikinsa sai zage zage da cin mutunci inda yake cewa in sun hadu sai yaci uwarta kuma da yana dama sai ya zamo ajalinta, inda zai ganta bai ki ya caka mata wuka ta mutu ba da sauransu.

Kalli Videon Wakar Anan 👇

A cewar Mawakin a wata hira da tashar tsakar gida a youtube tayi dashi yace yayi wakar ne saboda budurwarsa taci amanarsa.

ADVERTISEMENT

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv

Twitter: https://twitter.com/idon_garitv

Instagram: https://instagram.com/idongari_tv

Youtube: https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.