Rikici Ya Barke Tsakanin Adam A. Zango da Wani Malamin Addini
ADVERTISEMENT
Rikici Ya Barke Tsakanin Adam A. Zango da Wani Malamin Addini
Ajiya ne a ka ga wani videon malamin addini akan munbari a masallaci yana wa’azi hadi da caccakar Adam A. Zango da cewa yana so ya lalata tarbiyar ‘yan mata musulmai ne shiyasa yace su turo hotunansu don a sasu a film.
ADVERTISEMENT
Haka ne ya sa Adamu zango ya mayar masa da martani tare da yi masa wankin babban bargo
Ga Videon Rikicin da yadda ya samo Asali….Danna kasa 👇
ADVERTISEMENT