Jarumar Kannywood Sadeeya Haruna Ta Tona Asirin Wata ‘Yar Damfara

0 485

ADVERTISEMENT

A safiyar shekaran jiya, 11 ga wata mayun wannan shekarar, jarumar fina finan hausa sadeeya haruna ta wallafa wasu faifen video inda take fadawa duniya cewa

“wata mai suna mariyan balan kundi ta karbi kudin yayanta da yake kasar waje bayan sun gama ciniki online, zai sai hula guda biyu.”

“Sai ya tura mata dubu arba’in da daya (41,000) a account dinta amma har yau kusan sati uku bata tura masa kayan da ya siya ba kuma bata daukar wayanshi in ya kira cewar sadeeya haruna.”

“Ta kara da cewa irinku ne kuke bata mana online business, mutane suji suna tsoron siyan abu in sun gani online don gudun kada a cuce su.”

Sannan a kasan videon tayi tagging ita mariyan tazo taji bayanin nata. Sai kuma ta sake taggjng jaaruma empire da aminu ala akan don Allah suyi wa ‘yar dakinsu magana.


Ga Dai Bayanin Da Tayi Akasa. πŸ‘‡πŸ‘‡

Washe gari da yamma sai mariya bala kundi ta mayar da martani inda ta wallafa video mai tsayi tana bayani kan cewa ita ba damfarar shi tayi ba, sannan daga karshe ta zagi sadeeya haruna kuma tace sai ta ci ubanta.

Ga videon martani da zagin da mariya balan kundi ta miyar wa saddeya haruna a kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

ADVERTISEMENT

Bayan sadeeya taji wannan martanin zagin ne sai ta kuma yin video inda tace ” tun da kince zaki ubana kuma sai kin sani kuka sai kizo kici din”

Ga videon a kasaπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

View this post on Instagram

Martanin sadiya haruna wa mariyan bala kundi

A post shared by IdonGariTv.Com (@idongari_tv) on

Me zakuce a kan wannan chakwakiyar?

Daga idongaritv.com

Ku biyo mu a Facebook: facebook.com/idongaritv

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>>


https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGaI

Youtube.com/idongaritv

Instagram.com/idongari_tv

Twitter.com/idongari_tv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.