Karuwanci Sukaje A Ka biyasu Kudi, Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace Cewar Wata

1 269

ADVERTISEMENT

Bayan fadan da ya auku tsakanin jaruman kannywood mata jiya, teema makashi, sadeeya haruna da naja ta Annabi akan cewa naja ta sace musu makudan kudadensu har kusan dubu sittin.

Anan ne wata makociyar naja ta anbabi ta fito ta bayyana ra’ayinta kan cewa, Karuwanci Sukaje A Ka biya Su Kudi Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace. Ga bayanin nata a kasa 👇👇

ADVERTISEMENT

ADVERTISEMENT

1 Comment
  1. Bell Dalha says

    Allah Ya Kara Tona Musu Asiri, Dama Munajin Haushin Bata Tarbiyyan Yara Da Sukeyi Wai Da Sunan Gyara Sukeyi, Wannan Al’amari Yayi Kyau Allah Ya Rusasu Gaba Daya

Leave A Reply

Your email address will not be published.