Kalli Wata Wakar Cin Mutunci Da Akayi Wa Ganduje Akan Abinda Yayiwa Sarki

0 23

ADVERTISEMENT

Tun bayar sanar da zancen raba masarautar kano zuwa gida hudu wanda ya hada da kano, bichi, rano, da keraye, jama’a ke ta faman cece kuce.

Wasu na cewa wannan raba masarautar da gwamna ganduje zai yi tamkar raba kawunan jama’a ne kuma bazai haifar da da’a mai ido ba.

Ga Wakar Cin Mutunci Da Wasu Sukayi Wa Gwamnar Kano Abdullahi Umar Ganduje, Kan Abinda Yayi Wa Sarkin Kano Muhammad Sunusi II 👇👇 mai taken bama goyon nayan sarakuna 5 a kano

Wakar cin mutuncin da akayiwa Ganduje Akan Abinda yayi wa sarkin kano

Daga IDONGARITV.COM

ADVERTISEMENT

Ku biyo mu a Facebook: facebook.com/idongaritv

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>>

https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGaI

Youtube.com/idongaritv

Instagram.com/idongari_tv

Twitter.com/idongari_tv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.