Cin Amana: Kakanmu Ne Yake Hawa Kanmu Yana Sukuwa πŸ€” Cewar Wata Yar Shekara 7πŸ™†β€β™€οΈ

0 102

ADVERTISEMENT

Wannan labari gaskiyace ba kirkirrarren labari da aka zauna a ka shirya shi bace.

Uwa ce ta rubuta wannan labarin7u a rubuce inda ta turo tace ya kamata a nutsar da iyaye su kula da ‘yayansu sosai domin baka san wanene zai ci amanarka ba a ‘yan-uwa.


Mahaifin mijinta ne ya ziyarce su, kuma ita dama takan tafi aiki sai tabar gidan da mai aiki. Ranar aka samu akasi mai aiki bata zo ba.

Ku kalli Videon Anan πŸ‘‡ ! Dama jin sauran bayanin

ADVERTISEMENT

Kakan yaran ya kwantar da su su uku yayi musu fyade inda har babbar sai da taji rauni a sasshen jikinta…kuma likita tace “mai yuwuwa ba za ta taba daukan ciki ba ko anan gaba idan ta girma tayi aure.”

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGak

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv

Twitter: https://twitter.com/idon_garitv

Instagram: https://instagram.com/idongari_tv

Youtube: https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.