Asiri Ya Tonu: Maza Sun Fara bin bola suna neman Pads na Jinin Haila don yin Asiri

0 78

ADVERTISEMENT

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un

Muhimmin Sanarwa zuwa ga ‘yan uwa mata.

Idan kana da kanwa ko yaya harma da mahaifiya don Allah ka isar musu da wannan sako don taimakonsu.

Akwai wani sabon al’amari daya shigo wurinmu inda maza ke bin gida gida, bola bola kan neman pads din da mata sukayi jinin haila a cikinta (tsumman da mata sukayi jinin haila).

Sukan dauka ne su kai a yi musu sihiri dashi don neman arxiki da ma dai sauran abubuwan mara kyau dashi.

Danna nan 👇 don jin cikakken bayani dama hanyoyin da zakubi don kare kanku daga wannan masifar

ADVERTISEMENT

Sunce yanzu shi yafi musu sauki akan sarar mutun sukutum dinshi.

A kwanakin baya kuma ansha kama samari da dama da satar pant (bante) na mata a kudancin kasarnan.

Wannan dalilin yasanya akayi ta sanarwa cewa a daina shanya pant a waje ko kusa da window inda wani zai gani.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGak

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv

Twitter: https://twitter.com/idon_garitv

Instagram: https://instagram.com/idongari_tv

Youtube: https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.