Aminiyar Hadiza Gabon Da Akeyi Musu Zargin Madigo Ta Sha Alwashin Baza Ta Bari Kawar tata Ta Wulakanta ba

0 125

ADVERTISEMENT

Bayan duk wannan musifu iri iri da hadiza gabon ta shiga a wannan shekarar, aminiyarta laila wacce ta siya mata dankareriyar mota shekarar bara ta yi alkawarin cewa baza ta taba bari kawar tata ta wulakanta ba.

Laila tayi wannan furucin ne a kasan wani hoton hadiza gabon da ta daura a shafinta na instagram

Wannan shekarar dai kamar yazo wa hadiza gabon rashin sa’a domin abubuwa da dama maras dadi sun faru akan hadiza gabon.

Da farko sun samu matsala da mustspha naburaska a wurin daukar shirin film din gidan badamasi, sai kuma a zainar dasu aka sulhuntasu.

Kwanaki kadan bayan haka, ta je ta samu amina amal har gida tayi mata duka kan cewa tace mata yar madigo.

Ita kuma amina amal sai ta maka ta kotu inda ta nemi diyyar miliyan 50 kan cin zarafinta da hadiza gabon tayi mata.

Duba Wannan👇

ADVERTISEMENT

Ana cikin wannan chakwakiya kawai aka ji mustapha naburaska ya maka hadiza gabon a kotu inda ya daura takardar sammacin a shafinsa.

Da aka tuhume shi akan dalilin da yasa ya maka ta a kotu sai yace,” ta aika masa katti sunyi masa barazana da rayuwarsa.”

Hadiza gabon bata hallaci zaman kotun da akayi tsakaninta da nabaraska ba. Hakan ne ma ya sa kotu ta saka ‘yan sanda nemanta ruwa a jallo, ma’ana koto ta ba da umarnin nemanta kan kin amsa gayytarta da tayi tun kwanakin baya.

KallinVideo Anan 👇

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KaSCR0Vwn9HHJI2DSszGak

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv

Twitter: https://twitter.com/idon_garitv

Instagram: https://instagram.com/idongari_tv

https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

Leave A Reply

Your email address will not be published.