Amaryar Adam A zango ta jefa wa matansa na baya wata magana mai kamar habaici

1 178

ADVERTISEMENT

Amaryar zango sophie, ta jefa wa tsoffin matan Adam A zango na baya magana mai kamar habaici a cikin wani rubutu da tayi jiya. cewar “dama can mijina mijn mace dayane ….. rashin fahimta ce irin tamu ta mata ya jawa wasu matan asarar mutumin kirki kamarsa.”

Danna kasa don ganin cikkaken videon abinda ya faru 👇👇

ADVERTISEMENT

Daga idongaritv.com

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/idongari_tv
Twitter: https://twitter.com/idon_garitv
Instagram:https://instagram.com/idongari_tv
Youtube:https://www.youtube.com/idongaritv

ADVERTISEMENT

1 Comment
  1. Her royal highness says

    Gafara Chan ki bar cika mu da baki namiji kam ba Dan goyo bane da za Kiyi ta zuzutashi, a dea juri zuwa Rafi kema abunda ya faru da sauran matan xai Iya afkuwa dake tunda su ma ya faru dasu Kuma banga abunda kika fisu dashi ba

Leave A Reply

Your email address will not be published.